iqna

IQNA

gwamnatin yahudawan Isra’ila
Tehran (IQNA) wata kotun Isra’ila ta bayar da umarnin rusa wata makabartar musulmi a yankin Yusufiyya da birnin Quds.
Lambar Labari: 3486445    Ranar Watsawa : 2021/10/19

Tehran (IQNA) gwamnatin hadaddiyar daular larabawa ta aike wa gwamnatin yahudawan Isra'ila da sakon taya murna kan cikar shekaru 73 da yahudawa suka mamaye Falastinu suka kafa Isra'ila.
Lambar Labari: 3485814    Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) Na’emm Jeenah malami ne a jami’ar Johannesburg a kasar Afirka ta kudu wada ya bayyana cewa kungiyar tarayyar Afirka za ta iya takawa Isra’ila burki ta hanyoyi da dama.
Lambar Labari: 3485682    Ranar Watsawa : 2021/02/23

Tehran (IQNA) Bahrain da Isra’ila sun janye wa juna izinin shiga kasashen juna daga yau ga jami’an diflomasiyya.
Lambar Labari: 3485597    Ranar Watsawa : 2021/01/28

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Morocco ta sanar da cewa, babu wani abu sabo dangane da alakarta da gwamnatin yahudawan Isra’ila .
Lambar Labari: 3485457    Ranar Watsawa : 2020/12/14

Tehran (IQNA) gwamnatin Hadadddiyar Daular Larabawa na kara karfafa kawancenta da gwamnatin yahudawan Isra’ila .
Lambar Labari: 3485292    Ranar Watsawa : 2020/10/20

Tehran (IQNA) Bahrain da hadaddiyar daular larabawa sun rattaba hannu kan kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila ba tare da falastinu a cikin yarjejeniyar ba.
Lambar Labari: 3485192    Ranar Watsawa : 2020/09/16

Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta janye jakadanta daga kasar Bahrain, bayan da ta sanar da kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila .
Lambar Labari: 3485176    Ranar Watsawa : 2020/09/12

Tehran (IQNA) Shugaban Amurka ya sanar da bude shafin alaka tsakanin masarautar Bahrain da kuma gwamnatin yahudawan Isra’ila .
Lambar Labari: 3485171    Ranar Watsawa : 2020/09/11

Tehran (IQNA) Trump ya bayyana cewa yana da kyakkyawan zaton cewa Saudiyya za ta kulla alaka da gwamnatin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485109    Ranar Watsawa : 2020/08/21